in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Amurka za ta bai wa masu adawa da gwamnatin Sham tallafi
2013-02-28 20:50:45 cri
John Forbes Kerry, sakataren harkokin wajen kasar Amurka ya bayyana yau ranar 28 ga wata a birnin Roma, hedkwatar kasar Italiya cewa, kasar Amurka za ta bai wa dakarun masu adawa da gwamnatin kasar Sham da ke yaki da sojojin gwamnatin Sham tallafi ta fuskar abinci da magani, sa’an nan ta yi shirin bai wa masu adawa da gwamnatin Sham kyautar kudi da yawansa ya kai dalar Amurka miliyan 60.(Tasallah)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China