Saboda a farkon shekarar 2013, yanayin tattalin arzikin Sin ya fi na farkon shekarar 2012 kyau, inda hakan ya sa, hasashen da kamfanin Moody's ya yi dangane da karuwar tattalin arzikin Sin a shekarar 2013 ya kai kashi 8 bisa dari, yayin da a shekarar 2012 kuwa adadin karuwar GDP ta kasar Sin ya kai kashi 7.8 bisa dari. (Maryam)