in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ministan harkokin wajen Sin zai kai ziyarar aiki a Afirka ta Kudu da Rasha
2013-02-16 16:19:53 cri
Ran 16 ga wata, kakakin ma'aikatar kula da harkokin wajen kasar Sin Hong Lei ya sanar da cewa, ministan harkokin wajen kasar Sin Yang Jiechi zai kai ziyarar aiki a kasar Afirka ta Kudu da kasar Rasha daga ranar 17 zuwa ranar 23 ga watan da muke ciki.

Zai kai ziyarar ne bisa gayyatar ministan kula da harkokin hadin gwiwa da dangantakar kasa da kasa na kasar Afirka ta Kudu Matt Nkoana Martha Babney da kuma ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergei Lavrov.(Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China