in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sako daga malam Nuraddeen Ibrahim Adam, Kano, Nijeriya
2013-01-21 10:27:51 cri
na ziyarci shafinku na yanar gizo a kwanan baya, kuma na iske cewa kun kafa wani sabon labari mai taken 'Zumunta a kafa take'. Wannan ya yi matukar burge ni kuma ya ba ni sha'awa, musamman yadda kuka sa wasu daga cikin shirukan da kuka gabatar a baya kamar wasikun da kuka karanta a filin 'Amsoshin Wasikunku', da shirin 'Lafiya uwar jiki' da sauransu. Hakika, wannan ya dace kuma zai taimaka wa masu sauraro samun karin bayanai. Ina fatan za ku ci gaba da sabunta wannan shafi na Zumunta a kafa take a shafinku na yanar gizo.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China