in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Daliban kwalejin Confucius na jami'ar Lagos sun shirya bikin murnar ranar wainar wata ta kasar Sin
2012-09-29 20:07:11 cri

Kwalejin Confucius na jami'ar Lagos ta Najeriya ya shirya wani bikin murnar "Ranar Wainar Wata" a ran 28 ga wata, inda dalibai da malamai fiye da dari 2 suka yi murnar bikin tare da dandana Wainar Wata ta kasar Sin a kokarin fahimtar al'adaun kasar Sin game da wannan rana, inda suka kuma nuna yabo sosai ga irin wannan al'ada ta kasar Sin.

Bisa al'adar kasar Sin, "Ranar Wainar Wata" rana ce da iyalai wadanda suke aiki ko suke zaune a wurare daban daban suke haduwa da juna. (Sanusi Chen)

1 2 3 4
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China