in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wasikun masu sauraronmu
2012-08-09 21:24:07 cri
Malam Mohammed Idi gargajiya a jihar Gombe, tarayyar Nijeriya ya bayyana cewa, "Sin da kasashen Afirka sun tanadi abubuwa da yawa cikin tsarin hadin gwiwa da kuma matakai da manufofin da suke dauka. Ta haka sun kawowa jama'arsu alheri sosai. Don ingiza bunkasuwar sabuwar dangantakar abokantaka dake tsakanin sin da kasashen Afirka bisa muhimman tsare-tsare, sabo da haka sin da kasashen Afirka sun tsai da kudurin kara hadin gwiwa a fannoni daban-daban, za su daga matsayin hadin gwiwarsu."
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China