in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wasikun masu sauraronmu
2012-08-09 21:23:30 cri
Malam Yahaya Ahmadu a Kano, tarayyar Nijeriya ya rubuto mana cewa, "Wannan hadin gwiwa tsakanin kasar Sin da Nahiyar Afirka a tsawon shekaru talatin da daya (31) ta budewa Nahiyar Afirka cin moriyar arzikinta, ta zuba gagarumin jarin da kamfanonin kasar Sin na dubban miliyoyin dalar Amerika kuma da sharuda masu baiwa kasashen na Afirka kashi fiye da 40 cikin 100 na ribobin da ake samu a cikin wadannan jaruka da kasar Sin ta zuba. Don haka ina kira ga kasar sin ta karawa kasashen Afirka wannan kashi zuwa kashi 45 ko kashi 50 cikin 100, don Nahiyarmu ta Afirka ta samu bunkasar tattalin arziki da zai kubutar da mu Talakawan Nahiyar Afirka daga Jahilci, talauci, cututtuka da yunwa!"
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China