in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An tsara lokacin yin gasar karshe ta NBA a wannan karo
2012-06-06 16:38:04 cri
Ana gudanar da wasar neman shiga gasar karshe ta NBA a wannan karo. Bayan da kungiyar Boston Celtics ta lashe ta Miami Heat da cin 93 da 91 a ranar 4 ga wannan wata, daga yankin gabas, Boston Celtics da Miami Heat sun yi kunnen doki da cin 2 da 2.

Kana a yankin yamma ,kungiyar Oklahoma Thunder da ta San Antonio Spurs su ma sun yi kunnen doki da cin 2 da 2. Ko da yake ba a fitar da ko wace kungiyar ba da ta shiga gasar karshe a yanzu haka, amma an riga an tsara lokacin yin gasar. Za a yi gasar karshe tun daga ranar 13 ga wannan wata. Ko wace kungiya da ta cimma nasara sau 4 a gasar za ta kasance zakara a gasar NBA a wannan karo.(Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China