in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin na nace ga bunkasa ciniki cikin 'yanci tare da yin yaki da manufar ba da kariya
2012-03-14 11:43:26 cri
Safiyar yau Laraba 14 ga wata, an kira wani taron manema labaru na taro karo na 5 na majalisar wakilai na 11 na jama'ar kasar Sin a nan birnin Beijing, inda firayiministan kasar Sin Wen Jiabao ya amsa tambaya da manema labaru suka mika masa kan tsarin ciniki, ya ce, Sin na daukar matsayin yin ciniki cikin 'yanci tare da yaki da manufar ba da kariya. Ya zuwa yanzu, kasar Sin ta samu daidaito ta fuskar cinikayyar shige da fice. Watalika, darajan kudin kasar Sin ya samu daidaituwa, Sin kuma za ta ci gaba yin kwaskwarima kan tsarin darajar kudin Sin.(Amina)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China