in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An fito da 'yan wasa 11 na wasan kwallon kafa mafi kyau a Afirka
2012-01-11 15:41:35 cri
A kwanakin baya, hukumar kwallon kafa ta nahiyar Afirka ta gabatar da jerin sunayen 'yan wasa 11 mafi kyau inda aka sa su a rukuni daya na shekarar 2011, ciki har da dan wasan kwallon kafa mafi kyau na Afirka na bana Yaya Toure, George Boateng da Taye Ismaila Taiwo daga kungiyar AC Milan. Amma abin ban mamaki shi ne Didier Yves Drogba bai kasance cikin jerin sunayen a wannan karo ba.

Wadannan 'yan wasa 11 mafi kyau a nahiyar Afirka a shekarar 2011 su ne Samir Aboud daga Libya, Harrison Afful daga Ghana, Banana Yaya daga Kamaru, Ayoub daga Morocco, Taye Ismaila Taiwo daga Nijeriya, George Boateng daga Ghana, Yaya Toure daga Cote d'Ivoire, Seydou Keita daga Mali, Andre Ayew daga Ghana, Moussa Sow daga Senegal, da kuma Samuel Eto'o Fils daga Kamaru.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China