in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An samu fashewar bom a ginin M.D.D da ke kasar Nijeriya
2011-08-26 20:01:10 cri
A ranar 26 ga wata, bisa labarin da kafofin yada labaru na Nijeriya suka bayar, an ce, a wannan rana, an samu fashewar bom a ginin M.D.D da ke birnin Abuja hedkwatar Nijeriya, an bayyana cewar, mutane kimanin 300 ne cikin ginin, kuma wasu daga cikinsu sun mutu ko jikkata.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China