in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Babban alkalin kotun duniya ya nemi da a gurfanar da Moammar Gadhafi
2011-05-17 14:36:27 cri

Babban jami'in kotun duniya dake birnin Hague na kasar Holland Luis Moreno-Ocampo ya bayar da takardun shaida ga alkali domin shigar da kara kan shugaban kasar Libiya Moammar Gadhafi da 'dansa Saif Al Islam da kuma babban jami'in hukumar leken asiri ta kasar Abdullah Al Senussi, kuma ya nemi kotun duniya da ta farauce su.
1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China