Tun bayan abkuwar mummunar girgizar kasa da bala'in tsunami a kasar Japan a ran 11 ga wata, gwamnatin kasar Sin ta riga ta samar da kudi da kayayyakin jin kai da darajarsu ta kai Yuan miliyan 30 ga kasar Japan, kana ta tura kungiyoyin agaji zuwa Japan don yin ayyukan ceto.(Kande Gao)