Zhou Xiaochuan ya bayyana cewa, ko da yake yawan karuwar CPI na kasar ya karu a watanni 3 da suka wuce, amma ba a samu hauhawar farashin kayayyaki ba. Kasar Sin za ta bunkasa tattalin arzikin ta hanyoyi daban daban.
Ban da haka kuma, Zhou Xiaochuan ya kara da cewa, aikin yin gyare-gyare kan darajar musayar kudi muhimmin mataki ne wajen bunkasa tattalin arzikin kasar.(Abubakar)