in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jirgin ruwan soja mai lamba Xuzhou na kasar Sin zai isa tekun dake dab da kasar Libya a ran 2 ga watan Maris
2011-02-28 15:55:17 cri
A ran 27 ga wata da karfe 6 da yamma, jirgin ruwan soja mai lamba Xuzhou na rundunar soja ta 7 ta sojojin ruwa na kasar Sin ya ratsa kogin Suez, da kuma shiga tekun Bahar Rum. Ana sa ran cewa, jirgin zai isa tekun dake dab da kasar Libya a ran 2 ga watan Maris don tabbatar da kwashe mutanen kasar Sin daga kasar Libya.(Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China