in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Watakila kasar Amurka za ta dauki mataki kan kasar Cote d'Ivoire
2010-12-10 14:33:58 cri
A ran 9 ga wata, ma'aikatar harkokin waje ta kasar Amurka ta bayyana cewa, watakila kasar Amurka za ta dauki mataki kan kasar Cote d'Ivoire.

Kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Philip J. Crowley ya bayyana cewa, gwamnatin kasar Amurka ta riga ta mika wata wasikar da shugaban kasar Barack Obama ya rubuta zuwa ga shugaban kasar Cote d'Ivoire na yanzu Laurent Gbagbo, inda ya ce, idan Gbagbo ya yi kuskure, kasarsa za ta fuskanci rikici mai tsanani.(Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China