in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manufar shirya gasar wasannin kasashen Asiya tare da kiyaye muhalli ta kara kayatar da birnin Guangzhou
2010-10-13 16:12:48 cri
Yayin da ake dab da fara gasar wasannin kasashen Asiya ta shekarar 2010, birnin Guangzhou da ke kudancin kasar Sin na jiran karbar bakoncin bikin tare da nunawa baki wani muhalli mai kayatarwa.

Shekarar 2010 ta kasance wata shekara mai muhimmanci ce da birnin yake kokarin aiwatar da matakan samar da babban sauyi ga muhallinsa, da karbar bakuncin gasar wasannin kasashen Asiya tare da kiyaye muhalli, gami da kokarin cimma burin da aka sanya cikin shirin raya kasa na shekaru 5 a karo na 11 na kasar Sin ta fuskar rage fitar da abubuwa masu gurbata muhalli. Sa'an nan, yayin da gasar wasannin kasashen Asiya ke matsowa, an kusa kawo karshen shirye-shiryen da suka wajaba. Sabili da haka, muhallin birnin na kara samun damar kayatarwa da tsabta. (Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China