in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Spain ta zama zakara na gasar wasan kwallon kafa ta cin kofin duniya
2010-07-12 09:17:40 cri

A wasan karshe ne gasar wasan kwallon kafa ta cin kofin duniya da aka gudanar a ran 12 ga wata, kasashen Spain da Holland sun tashi ba kasar da ta jefa kwallo bayan kammala mitoci 90, bayan an yi mintoci 26 na karin lokaci ne, Andres Iniesta na kasar Spain ya jefa kwallo, wannan ya baiwa kasar Spain nasarar lashe kasar Holland da ci daya da nema. Kuma kasar Spain ta kasance ta 8 cikin kasashen da ta suka taba lashe gasar wasan kwallon kafa ta cin kofin duniya.(Abubakar)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China