in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Spaniya ta tsallake zuwa wasan karshe na gasar cin kofin duniya
2010-07-08 10:51:30 cri

A wasan kusa da na karshe na gasar cin kofin duniya da ake yi a kasar Afirka ta Kudu a ranar 8 ga wata, Spaniya ta doke Jamus da ci 1 da nema, lamarin da ya ba Spaniya damar tsallakewa zuwa wasan karshe na gasar cin kofin duniya ta wannan shekara.

Bayan an dawo hutun rabin lokaci, dan wasan kwallon kafa na kasar Spaniya Carles Puyol ya zura kwallo daya da kansa. Spaniya da Holland kasashe ne da ba su taba cin kofin duniya ba, hakan zai zama abun tarihi ga kasar da zata ci wannan kofi tsakanin kasashen biyu.(Murtala)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China