in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yawan mutuwar mutane a sakamakon girgizar kasa da ta abku a yankin Yushu ya kai 2220
2010-04-26 09:08:52 cri

Bisa labarin da kamfanin dillancin labaru na Xinhua ya bayar, an ce, ya zuwa ranar 25 ga wata da karfe 5 na yamma, yawan mutanen da suka mutu a sakamakon girgizar kasa da ta abku a yankin Yushu na lardin Qinghai ya kai 2220, kuma wasu 70 ne suka bace.(Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China