in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ofisoshin jakadancin kasar Sin dake kasashen waje sun nuna alhini ga mutuwar mutane a sakamakon girgirzar kasa da ta abku a yankin Yushu
2010-04-23 15:54:13 cri

A ran 21 ga wata, an gudanar da zaman makokin mutanen da suka mutu a sakamakon girgizar kasa da ta abku a yankin Yushu na lardin Qinghai. Kazalika dukkan ofisoshin jakadancin kasar Sin dake kasashen waje sun saukar da tutocinsu zuwa rabin sanda da gudanar da lamura iri daban daban don nuna alhini ga rashin mutanen da aka yi sakamakon girgizar kasar.(Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China