in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin zata yi zaman makoki a dukkan fadin kasar a ranar 21 ga wata
2010-04-20 10:41:30 cri

Rahoto daga kamfanin dillancin labarai na Xinhua ya ce, majalisar gudanarwa ta kasar Sin ta yanke shawarar cewa, domin nuna babban alhini ga mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon bala'in girgizar kasa da ya abku a gundumar Yushu dake lardin Qinghai na kasar Sin, za'a yi zaman makoki a ranar 21 ga watan Afrilu na shekara ta 2010, inda za'a sassauto da tutocin kasar a dukkan kasar Sin da ofisoshin jakadancin kasar dake ketare, gami da dakatar da dukkanin shagulgula.(Murtala)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China