in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
"Hai Bao" zata jagorance ku wajen yin ziyara a farfajiyar bukin EXPO na Shanghai
2010-04-19 17:13:10 cri

Sannunku, jama'a, sunana "Hai Bao", wato 'yar tsana dake kawo alheri a yayin bikin baje-koli na kasa da kasa a birnin Shanghai. A cikin sunana, kalmar "Hai" ta farko na nufin teku da harshen Sinanci, "Bao" kuma na nufin yaro da kowa ke so. Akwai Sinawa da dama wadanda suke son radawa jariransu sunan "Bao", tare da zummar kawo alheri ga jaririn. A cikin shiri namu na yau, bari in jagorance ku wajen yin ziyara a farfajiyar bukin baje-kolin.

Da farko, bari mu shiga cikin "wani babban daki mai tsawo dake tsakiyar farfajiyar bikin EXPO, gami da sauran dakuna hudu", ciki har da babban daki mai tsawo dake tsakiyar farfajiyar bikin baje-koli, da rumfar kasar Sin, da cibiyar nuna wasanni da fasaha, da babbar cibiyar bikin EXPO, tare kuma da cibiyar dake bayyana babban taken bikin EXPO.

1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China