in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yawan mutanen da suka mutu a sakamakon girgizar kasa a gundumar Yushu ya karu zuwa 1944
2010-04-19 16:34:41 cri

A ran 19 ga wata, cibiyar watsa labaru ta ofishin yaki da bala'in girgizar kasa dake gundumar Yushu ta lardin Qinghai ta kira taron manema labaru,inda ta bayyana cewa, ya zuwa ran 19 da karfe 8 na safe, girgizar kasa da ta abku a gundumar Yushu ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 1944, kana mutane 216 sun bace, a yayin da mutane 12135 suka ji rauni ciki har da mutane 1434 da suka ji rauni mai tsanani.(Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China