in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jia Qinglin zai kai ziyara a kasashe Cameron da Namibiya da Afrika ta kudu
2010-03-15 15:56:47 cri
Bisa gayyatar da majalisar dokokin kasar Cameron da gwamnatin kasar Namibiya da kwamitin kula da harkokin larduna ta kasar Afrika ta kudu suka yi masa, Mr Jia Qinglin, shugaban majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta jama'ar kasar Sin zai kai ziyarar aiki da sada zumunci a wadannan kasashe uku daga ran 23 ga watan Maris zuwa ran 1 ga wata Afrilu.(Amina)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China