in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tattalin arziki na masana'antun kasar Sin na ci gaba da farfadowa
2009-11-08 20:05:44 cri

Har wa yau kuma, rahoton ya bada shawarar cewa, domin samun bunkasuwar tattalin arzikin masana'antun Sin yadda ya kamata kuma cikin tsawon lokaci, kamata ya yi a ci gaba da kyautata tsarin zuba jari, da zuba karin kudi a fannonin zaman rayuwar jama'a, da kimiyya da fasaha, da kiyaye muhalli da sauransu, da gaggauta yin gyare-gyare a fannonin buga haraji da bada tabbacin zaman rayuwar jama'a da sauransu, a kokarin kara biyan bukatun jama'a a gida.(Murtala)


1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China