Masallacin NANXIAPO
Dgga saman kofar shiga ginin wannan masallaci akwai wani shudin allo da aka yi rubutu da zinari, wanda shi ne wani abu daga cikin tsohon ginin wannan masallaci da aka fara ginawa a tun kimanin karni ukku da suka gabata. Babban gini da ke cikin wannan masallaci yana da sigar tsarin gini na gargajiya na Sin, tare da yi masa ado da fitilu masu launi iri iri da ginshikai masu ado na musamman. A wannan masallaci har yanzu akwai wannan allo da ke dauke da rubutun da yarima Qing ya yi da hannunsa a shekarar 1902.
Bayanin ba da jagoranci cikin harsunan Sinanci da Turanci


Adireshi da Tel

Adireshi: No. 129 Titin Chaowai, Gundumar Chaoyang, Beijing

Tel: 8610--85626316

Lokutan budewa: 8:30 na safe zuwa 5:30 na yamma a kullun

Filayen musamman
Beijing 2008
Sin ciki da waje
Yawon shakatawa
Aiko mana wasika
Gasar kacici-kacici
Jadawalin wasanni
sakonka
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China. 100040