Masallatai
• Masallacin NIUJIE
Wannan masallaci shi ne mafi dadewa, kuma mafi girma a Beijing, sannan kuma masallacin da ya fi yin fice a kasar Sin.
dakunan cin abincin musulmai
• Dakin cin abinci na KAOROU JI
A cikin harshen Sinanci, ma'anar "kao rou" ita ce "gasassiyar nama", "Ji" sunan kakanin-kakanin ne na wani mutum.
dakuna da filayen gasar wasannin motsa jiki ta Olympic ta Beijing
• Cibiyar wasannin ruwa ta kasar Sin
Cibiyar wasannin ruwa ta kasar Sin, wadda ake kira wurin tattara ruwa, wato Water Cube a Turance

© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China. 100040