Masallacin NANDOUYA

An gina wannan masallaci ne a zamanin mulkin Kangxi na daular Qing. Msallacin Nandouya yana da tarihin tsawon shekaru kimanin dari ukku.

Wannan masallaci ya kunshi dakunan taruruka guda ukku irin na Sinawa. A shekara ta 2003 ne aka sake gina wannan masallaci, aka kuma fadada shi ya zuwa fadin murabba'in mita 1,590. Babban zauren yin sallah dake tsakiyar ginin wannan masallaci yana iya daukar masallata sama da dari ukku a lokaci guda.

Bayanin ba da jagoranci cikin harsunan Sinanci da Turanci


Adireshi da Tel

Adireshi: No. 4, Douban Hulong, gundumar Dongcheng, Beijing

Tel: 8610--84068225

Lokutan budewa: 8:30 na safe zuwa 5:30 na yamma a kullun

Filayen musamman
Beijing 2008
Sin ciki da waje
Yawon shakatawa
Aiko mana wasika
Gasar kacici-kacici
Jadawalin wasanni
sakonka
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China. 100040