Masallacin TONGZHOU

Wannan masallaci an soma gina shi ne a lokacin mulkin Yanyou na daular Yuan. Tsarin daben masallacin yana kunshe ne da farfajiyoyi guda biyu da aka yi musu kyakkyawan tsarin gini.

Dakin ibada na masallacin wanda ke tsakiyar filin, yana da salo iri iri, an sake kwaskwarima ga masallacin ne a shekarar 2003.

Bayanin ba da jagoranci cikin harsunan Sinanci da Turanci


Adireshi da Tel

Adireshi: Qingzhensi Hutong,

Tongzhou District, Beijing

Tel: 8610--69549822

Lokacin budewa: 8:30 am zuwa 5:30 pm a kullun

Filayen musamman
Beijing 2008
Sin ciki da waje
Yawon shakatawa
Aiko mana wasika
Gasar kacici-kacici
Jadawalin wasanni
sakonka
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China. 100040