Dakin cin abinci na NANLAISHUN
Mr. Shi Kunsheng ya kafa dakin abinci na Nanlaishun ne a shekarar 1937. kuku na wannan dakin abinci an Nanlaishun sun taba samun lambobin yabo da yawa a gun gasar dafa abinci a karo na farko da aka shirya a nan kasar Sin. Dakin abinci na Nanlaishun ya kai fiye da fadin murabba'in mita dubu 3. Muhimman abinci da ake dafa a wannan dakin abinci sun ce miya da tuwon da musulmai suke ci da namun teku da gasassiyar agwagwa da naman akuya da kayan tande-tande da lashe-lashe da suke wakiltar al'adun abincin musulmai na birnin Beijing. 
Bayanin ba da jagoranci cikin harsunan Sinanci da Turanci


Adireshi da Tel

Adireshi: No.12, titin Nancaiyuan, gundumar Xuanwu, Beijing

Tel: 8610?63534720, 63547846

Filayen musamman
Beijing 2008
Sin ciki da waje
Yawon shakatawa
Aiko mana wasika
Gasar kacici-kacici
Jadawalin wasanni
sakonka
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China. 100040