Dakin cin abinci na DONGLAISHUN

Dakin abinci na Donglaishun, wani dakin abinci ne da ke dafa abincin musulmai da fadinsa ya kai murabba'in mita 1300 yana hawa ta biyar ta sabon ginin na Dong'an. A cikin wannan dakin abinci, akwai babban azure da kananan zaunuka iri iri da kananan dakunan abinci da yawa tare da babban dakin shirya liyafa.

Abincin da ya yi suna kuma ake dafa shi a dakin abinci na Donglaishun shi ne "Chinese Hotpot". Naman da dakin abinci na Donglaishun ya zaba nama ne na tunkiyar da ke da karamar bakar wutsiya wadda shekarunta na haihuwa yana tsakanin shekara daya da rabid a shekaru 2. Ana kiwon irin wannan tunkiya a wasu wuraren da kamfanin dakin abinci na Donglaishun ya amince da su, kuma limami ne ke yanka tumakin da ake bukata a kullun. Yawan naman da ake amfani da shi ya kai kashi 40 daga cikin dari bisa na dukkan naman wata tunkiya

Bayanin ba da jagoranci cikin harsunan Sinanci da Turanci


Adireshi da Tel

Adireshi: Hawa ta biyar ta sabo gini na Dong'an, No. 138, titin Wufujing, gundumar Dongcheng, Beijing

Tel: 8610?65280932, 65280501

Filayen musamman
Beijing 2008
Sin ciki da waje
Yawon shakatawa
Aiko mana wasika
Gasar kacici-kacici
Jadawalin wasanni
sakonka
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China. 100040