Masallacin MADIAN
Wannan ma na daya daga cikin masallatan da suka fi shahara a babban birnin kasar Sin. Yana cikin harabar gini irin na gargajiyar kasar Sin. Babban ginin yana da sigar musulunci kuma da tsarin Sin, sauran sassan biyu, kuwa dakunan wa'azi ne. Bayan da aka yi masa kwaskwarima a shekarar 1991, an kawata shi da launuka masu haske.
Bayanin ba da jagoranci cikin harsunan Sinanci da Turanci


Adireshi da Tel

Adireshi: 7 Madian South Road, Haidian District, Beijing

Tel: 8610--62019208

Lokacin budewa: 8:30 am zuwa 5:30 pm a kullun

Filayen musamman
Beijing 2008
Sin ciki da waje
Yawon shakatawa
Aiko mana wasika
Gasar kacici-kacici
Jadawalin wasanni
sakonka
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China. 100040