Masallacin CHANGYING
Masallacin Changying mai tarihin shekaru sama da 500, an soma gina shi ne a lokacin mulkin Zhengde na daular Ming, kuma bayan da aka sake gina shi sai ya kasance masallaci mafi girma a kewayen Beijing.
Masallacin na kunshe ne da uwar masallacin, wato wajen ibada sai kuma sassa biyu wadanda dukkansu ke da kawa ta musamman. Cikinsu akwai dakin da aka kebe musamman domin mata masallata.  Kuma dukkan ginin na nuna gwanintar tsarin gine-ginen gargajiya na kasar Sin.
Bayanin ba da jagoranci cikin harsunan Sinanci da Turanci


Adireshi da Tel

Adireshi: Changying township, Chaoyang District, Beijing
Tel: 8610--65484914Lokacin budewa: 8:30 am zuwa 5:30 pm a kullun

Filayen musamman
Beijing 2008
Sin ciki da waje
Yawon shakatawa
Aiko mana wasika
Gasar kacici-kacici
Jadawalin wasanni
sakonka
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China. 100040