Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
v Hadin gwiwar Sin da Afirka na da kyakkyawar makoma, a cewar Yang Jiechi
A ran 17 ga wata, ministan harkokin waje na kasar Sin Yang Jiechi da ke yin ziyarar aiki a kasar Afirka ta Kudu ta yi bayani a birnin Johannesburg, cewar dangantakar da ke tsakanin Sin da Afirka za ta samu wata sabuwar dama wajen samun bunkasuwa a shekara ta 2009, bangaren Sin zai ci gaba da sa kaimi ga hadin...
v Ganawa tsakanin shugaban kasar Ruwanda da Yang Jiechi

A ran 14 ga wata, shugaban kasar Ruwanda Paul Kagame ya gana da ministan harkokin waje na kasar Sin Yang Jiechi a babban birnin kasar. Kagame ya ce, an samu cigaba wajen dangantaka tsakanin kasashen Ruwanda da Sin a cikin shekarun da suka wuce, kuma an yi hadin gwiwa mai kyau a fannoni daban daban. Kasar Sin ta nuna goyon baya da ba da gudummawa wajen raya kasar Ruwanda, sabo da haka bangaren Ruwanda ya nuna godiya ga kasar Sin...

v Shugaban kasar Uganda ya gana da ministan harkokin waje na kasar Sin Yang Jiechi