Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
v 'Dan sama jannati na kumbo mai lambar bakwai samfurin 'Shenzhou' ya yi taki na farko na Sinawa a sararin samaniya
A ran 27 ga wata da yamma, 'dan sama jannati na kasar Sin Mr. Zhai Zhigang ya bar bangaren kumbo da ke tafiya bisa hanyar zagaya duniya, kuma ya yi taki na farko na Sinawa a sararin samaniya, wato cikin nasara ne, an gama aikin fita daga kumbo na karo na farko na 'yan sama jannati na Sinawa...
v Kasar Sin ta harba kombo mai dauke da mutane mai lambar Shenzhou 7
A ran 25 ga wata da dare, kasar Sin ta harba kombo mai dauke da mutane mai lamba Shenzhou 7 daga cibiyar harba taurarin dan adam ta Qiuquan da ke arewa maso yammacin kasar don tafiyar da aikin zirga zirgar kumbo mai dauke da mutane a karo na 3 a kasar Sin. Wannan kumbo yana dauke da 'yan sama jannati...
v Harba kumbo mai lambar bakwai samfurin 'Shenzhou' da ke dauke da 'yan sama jannati zai kara sa kaimi ga samun ci gaba a kasar Sin
A ran 25 ga wata da dare, cikin nasara ne, kasar Sin ta harba kumbo mai lambar bakwai samfurin 'Shenzhou' da ke dauke da 'yan sama jannati uku, wadanda za su yi tafiya da nazari da dama a sararin samaniya a 'yan kwanaki masu zuwa, domin share fage ga aikin kafa tashar bincike a sararin samaniya. Wannan nasarar da kasar Sin...
v Neman kalaman fatan alheri ga kumbo mai lambar bakwai samfurin "Shenzhou"
A watan Oktoba na shekarar 2008, kasar Sin za ta harba kumbon daukan mutane mai lambar 7 samfurin "Shenzhou" ta hanyar yin amfani da roka F mai lambar 2 samfurin "Changzheng". 'Yan sama-jannati na kasar Sin za su yi kokarin tafiya a cikin sararin sama bisa karo na farko.