Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Firayin ministan kasar Sin ya bayar da jawabi a gun majalisar wakilai ta kasar Japan 2007-04-12
A ran 12 ga wata, wato Yau, Mr. Wen Jiabao, firayin ministan kasar Sin wanda ke yin ziyara a kasar Japan ya bayar da wani jawabi a majalisar wakilai ta kasar Japan. Taken jawabinsa shi ne "Domin sada zumunta da hadin guiwa".
• Kara hadin gwiwa a fannonin tattalin arziki da ciniki buri ne na bai daya na jama'ar Sin da Korea ta Kudu 2007-04-11
Ran 11 ga wata da safe, a birnin Seoul, hedkwatar kasar Korea ta Kudu, firayim minista Wen Jiabao na kasar Sin ya yi jawabi kan dangantakar da ke tsakanin Sin da Korea ta Kudu a fannonin tattalin arziki da ciniki, inda ya gabatar da shawarwari 4 kan kyautata hada gwiwa a tsakanin Sin da Korea ta Kudu ta fuskar tattalin arziki da ciniki
• Ana shirya bukukuwa iri iri domin shekarar musayar al'adu da wasannin motsa jiki a tsakanin Sin da Japan 2007-04-10
Shekarar da muke ciki shekara ce ta cikon shekaru 35 da kafuwar dangantakar diplomasiyya a tsakanin Sin da Japan. Sabo da haka, shugabannin kasashen biyu sun tabbatar da cewa, shekarar da muke ciki "shekara ce ta musayar al'adu da wasannin motsa jiki a tsakanin Sin da Japan." Tun da yake ne, kasashen biyu suna shirya bukukuwan al'adu da na wasannin motsa jiki iri iri domin...