Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-10-24 14:57:09    
"Jiaozi"??takardar kudin da aka fara amfani da ita a duniya

cri
 

Ban da wannan, Sin kasa ce mai yawan kabilu, yawansu ya kai 56 suna bin al'adu iri iri, kuma suna da bukukuwan gargajiya iri daban daban, wannan shi ma abu ne da ke janyo masu yawon shakatawa daga kasashen waje.

Malam Bello, takaitaccen bayani a kan wuraren shakatawa na kasar Sin ke nan, tare da fatan ka ji dadinsa. Idan kana sha'awar yawon shakatawa a kasar Sin, kana iya binmu a filinmu na "yawon shakatawa a kasar Sin", wanda Tasallah ke gabatar muku a kowace ranar Talata, inda mu kan zagaya da ku wurare daban daban masu ni'ima na kasar Sin, muna kuma fatan wata rana kai da kanka za ka zo kasar Sin, ka shakata, ka bude ido.(Lubabatu)


1 2 3 4 5