Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-10-24 14:57:09    
"Jiaozi"??takardar kudin da aka fara amfani da ita a duniya

cri

To, bayaninmu a kan takardar kudi a kasar Sin ke nan, a cikin wasikar da malam Bello ya aiko mana, ya kuma tambaye mu, wuraren shakatawa nawa ne tare da wuraren bude ido a kasar Sin?

To, malam Bello, da wuya mu ce maka nawa ne wuraren yawon shakatawa da na bude ido ake da su a kasar Sin, sabo da Sin kasa ce babba, a makamakan filayenta, wuraren shakatawa ba su lisaftuwa. Daga arewacin kasar har zuwa kudancinta, kuma daga gabashinta zuwa yammacinta, kana iya ganin duwatsu da koramu da koguna da tabkoki da dazuzuka iri iri masu ban sha'awa, wadanda za su sanyaya ran jama'a.

Ga shi kuma Sin kasa ce da ke da dadadden tarihi, shi ya sa akwai dimbin wuraren tarihi a nan kasar, ciki har da babbar ganuwar Sin, wadda a halin yanzu ta zama alamar al'ummar kasar Sin. A nan kasar, akwai kuma shahararrun birane masu tsawon tarihi har 100, kuma akasarinsu suna da tsawon tarihi na shekaru fiye da dubu. Ba shakka, za a bude ido a wuraren.


1 2 3 4 5