Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-10-23 15:12:42    
Mutanen Baotou na jihar Mongoliya ta gida sun yi iyakacin kokarinsu wajen kare wurare masu damshi

cri

"Da aka kammala aikin inganta wuraren masu damshi dab da rawayan kogi,za mu iya yin wasanni da yawon shakatawa a ciki,wannan zai amfanawa mutanen wurin da jikokinsu".

"Ni ma zan je,zan yi yawon sha iska a ciki,zan duba wuraren masu kayatarwa da iyalina da abokana,mu yi tafiya da zantawa a ciki,muna jin dadin zama a wannan sabon yanayi."

Mu masu aikin gidan rediyo na kasar Sin muna zuba ido muna jira muna fatan mazaunan birnin Baotou su tabbatar da burinsu na samun wani yanayin muhallin zama kamar lambun shan iska da ke da ruwa mai tsabta bayan da aka kammala aikin inganta wuraren masu damshi dab da rawayan kogi taki bisa taki.(Ali)


1 2 3 4 5