Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-09-24 15:20:42    
London na kokarin shirya wata gasar wasannin Olympics ta kiyaye muhalli

cri

A matsayinsa na wani birnin da ya taba shirya wasannin Olympics har sau biyu, yanzu birnin London yana share fage don gasar wasannin Olympics ta shekara ta 2012 wanda ya zama karo na uku da ya shirya gasar. Ko wasannin Olympics sau biyu da suka gabata za su samar da sakamako mai kyau ga London? Kuma yaya za a shirya gasar wasannin Olympics ta birnin? To a cikin shirinmu na yau, za mu gabatar muku da wannan batu.


1 2 3 4