Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-09-11 15:11:58    
Labari kan masu sa kai na wasannin Olympics na Beijing

cri
 

Da yake kwamitin wasannin Olympic na birnin Beijing ya yi kokarin samara da hidima,wasu 'yan jaridu suka koka,sun kuma gabatar da bukatunsu da na ba daidai ba . Kan wannan batu Luo Bing ya bayyana cewa,

"idan muka samu matsala, da farko mun yi hira da mutanen da abin da ya shafa cikin nitsuwa mun kuma bayyana musu tsarin ka'idojin da aka tsara kan batun. Idan suka yi watsi da matakin da muka dauka,sai daya daga cikinmu ya ci gaba da hira,dayan kuwa ya nemi jami'in da abin da ya shafa,ya sa hannu a ciki a daidaita matsalar da ake fama da ita."


1 2 3 4 5