Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-09-11 15:11:58    
Labari kan masu sa kai na wasannin Olympics na Beijing

cri

A filin tseren kekuna masu hawa da akwai mai sa kai a kowane mita dari. Wannan mai sa aiki ya busa usuri yayin da dan wasan tseren keken hawa ya wuce gabasa duk domin fadakar da shi da akwai ganganra a gabansa. A cikin wasannin da aka yi a shekarar bara da na bana domin gwajin sabbin filayen wasanni na Olympics na Beijing,ayyukan da suka yi na fadakar da 'yan wasa sun samu yabo daga 'yan wasa da malaman koyarwa da kuman kungiyoyin wasan duniya da kwamitin wasannin Olympics na Beijing da na duniya.

A cikin wasannin Olympics da aka yi a da, kafofin yada labarai sun taka muhimmiyar rawa,shi ya sa an dauke da aikin watsa labarai da muhimmanci. Kwamitin wasannin Olympics na Beijing ya yi gayyar kokari domin bautawa kafofin yada labarai,ya kuma samara da ma'aikata masu sa kai da yawa ga 'yan jaridu na sauran kasashen duniya. Luo Bin, dalibi ne na aji na biyu a sashen nazarin ilimin jikin mutum a jami'ar ya yi aiki a matsayin ma'taimaki na sashen daukar hoto na babban dakin wasan kokawa a jami'ar koyon ilimin gona ta birnin Beijing. Ya bayyana cewa,

"kafin a yi gasa,sassan da abin ya shafa yak e wurin musamman ga ko wane dan jarida da mai daukar hoto ta yadda za su samu sauki wajen yin hira da daukar hoto, ta haka ana iya gudanar da gasa yadda ya kamata tare da nasara. Bayan da aka kammala gasa,'yan wasa su kan yi hira da 'yan jarida, a wannan lokaci,mun yi ayyukan da ake bukata domin samara da yanayi mai sauki da 'yan jarida suke iya hira da 'yan wasa da daukar hoto.


1 2 3 4 5