Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-14 15:40:29    
Guo Wenjun, 'yar wasan harbe-harbe na kasar Sin da ta samu lambar zinariya a gun wasannin Olympics na Beijing

cri

Mataimakiyar shugaban hukumar motsa jiki ta birnin Xi'an na lardin Shanxi Zhang Guiying ta gane yadda Guo Wenjun take girma. A ranar 10 ga wata, ta iso nan birnin Beijing musamman, don kallon gasar. Ta gaya wa wakilinmu cewa,

"Halin da take ciki na nuna cewa, ita ce wata 'yar wasan harbe-harbe, gaskiya ne tana dacewa da wannan wasa. Ba ta yi juyayi a gasa ba, wannan ne abu mai daraja gare ta."

Bayan da ya kallon gasar, shugaban haddadiyar harbe-harbe ta duniya Olegario Rana ya darajanta Guo Wenjun sosai, ya ce, "Babu wanda zai wuce ta ba". Guo Wenjun, wadda ta taba shan wahaloli da yawa, ta lashe shahararrun 'yan wasan harbe-harbe na duniya a gun wasannin Olympics na Beijing. Watakila wannan yariniya za ta bude sabon shafi a wasan harbe-harbe nan gaba.


1 2 3 4