Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-14 15:40:29    
Guo Wenjun, 'yar wasan harbe-harbe na kasar Sin da ta samu lambar zinariya a gun wasannin Olympics na Beijing

cri

A cikin gasar harbe-harben fisto ta mita 10 ta mata a gun wasannin Olympics na Beijing, Guo Wenjun, wadda shekarunta na harhuwa ya kai 24 kawai ta samun lambar zinariya, kan nasarar da ta samu, Guo Wenjun tana jin farin ciki sosai, kuma hankalinta ya kwance. Ta gaya wa wakilinmu cewa, ba ta taba fatan samun lambawan ba, sai dai nuna kwarewarta kamar yadda ya kamata. Ta ce,

"Gaskiya ne ina jin farin ciki sosai a yanzu, a lokacin da nake yin hira tare da mai horar da ni kafin gasar, ya gaya mini cewa, idan na iya nuna kwarewata kamar yadda ya kamata, to, wannan ne nasarar da na samu."


1 2 3 4