Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-01 15:51:56    
A shekarar 1980, birnin Moscow hedkwatar tsohuwar tarayyar Soviet ya taba shirya gasar wasannin Olympic ta karo na 22

cri

Muna ganin cewa, birnin Beijing ya shirya sosai wajen gasar wasannin Olympic, na taba kai ziyara a dakuna da filayen harbar bindiga ta gasar wasannin Olympic ta Beijing. Na tambayi wasu kwararru da masu horaswa, sun yaba wa ingancin dakunan da filaye.

Game da wasu kasashe da kungiyoyi da suka kaurace gasar wasannin Olympic ta Beijing, Smirnov ya bayar da ra'ayinsa da fatan alherinsa ga birnin Beijing.

A ganina, bai kamata ba a hada siyasa da wasannin motsa jiki tare, wasu mutane suna son kauracewa gasar wasannin Olympic ta Beijing, ba za mu yi maraba da wadannan mutane ba, batun Tibet harkokin cikin gida ne na jama'ar Sin, ya kamata jama'ar Sin su warware shi da kansu. Muna fatan gasar wasannin Olympic ta Beijing za ta cimma nasara, kuma za ta bayar da wata sabuwar Sin da nasarorin da Sin ta samu ga dukkan duniya, a sa'i daya kuma za a ciyar da sha'anin gasar wasannin Olympic gaba.(Bako)


1 2 3 4