Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-01 15:51:56    
A shekarar 1980, birnin Moscow hedkwatar tsohuwar tarayyar Soviet ya taba shirya gasar wasannin Olympic ta karo na 22

cri

Ko da yake harkokin siyasa sun kawo matsala ga gasar wasannin Olympic ta Moscow, amma tsohuwar tarayyar Soviet ta kashe makudan kudaden Amurka da yawansu ya kai dalar Amurka biliyan 9 wajen shiryawa da kuma gudanar da gasar wasannin Olympic, kuma ta sami babbar nasara, 'yan wasannin da suka shiga cikin gasar wasannin Olympic sun taka rawar a zo a gani. Tsohuwar tarayyar Soviet ta sami lambobin yabo na zinariya 80 da na azurfa 69 da na tagulla 46, kuma ta bi sahun gaba a duniya. Wannan shi ne karo na farko da tsohuwar tarayyar Soviet ta sami lambobi yabo mafi yawa a cikin gasar wasannin Olympic. Smirnov ya bayyana cewa, ban da shirya wasannin Olympic cikin nasara ba, kasar Rasha ta cimma nasara wajen zaben abun wasannin Olympic mai kawo wa mutane sa'a.

Abun wasannin Olympic mai kawo wa mutane sa'a na Mnisha ya sami karbuwa a cikin jama'a. Musamman ma a karshe dai, wani misha ya yi kuka a sararin samaniya. Da ma mu yi muhawara wajen zaben abun wasannin Olympic mai kawo wa mutane sa'a, amma a karshe dai mu zabi dabbar da za ta wakilci Rasha---watau bear."

Kwanakin baya, Smirnov wanda shi ne shugaba mai girmamawa na kwamitin gasar wasannin Olympic kuma zaunannen mamban wasannin Olympic na duniya, kwanakin baya, ya yi rangadin aiki a dakunan da filayen gasar wasannin Olympic na Beijing.


1 2 3 4