Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-29 15:46:25    
Za a iya yin amfani da dukkan dakuna da filayen motsa jiki na gasar Olympic ta Beijing

cri

Cibiyar wasan ninkaya ta kasar Sin wadda take makwabtaka da wannan dakin motsa jiki na kasar Sin tana kasancewa tamkar wani akwati, sabo da haka, ana kiran shi "Cubic Water". Mr. Wang Yan, direkta mai kula da fasaha a wannan cibiya ya yi shekara fiye da 1 yana shan aikin share fagen gasar ninkaya ta Oympic. A yayin da ya rage kwanaki a soma gasar Olympic ta Beijing, Mr. Wang ya gaya wa wakilinmu cewa, yana cike da annashuwa sosai, yana fatan 'yan wasa na yankuna daban daban za su zo tun da wuri.

"Mutane kusan dari 2 suna kula da aikin yin amfani da wannan cibiyar wasan ninkaya. Nauyin da ke bisa wuyansu ya sha bambam. Yanzu mun riga mun kammala kafa da yin gwajin dukkan na'urorinta. Yau da dare, akwai wata kungiyar 'yan wasan ninkaya za ta zo cibiyarmu domin sanin wannan cibiya."


1 2 3 4