|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2008-07-16 17:11:16
|
An kammala share fagen ayyukan masu aikin sa kai na gasar wasannin Olympic ta Beijing daga dukkan fannoni
cri

Mr. Liu Jian, ministan kula da masu aikin sa kai na kwamitin shirya wasannin Olympis na Beijing ya furta cewa: " Ana sa ran samun sabon ci gaba a fannin ayyukan bada hidimomi na Beijing bayan gasar wasannin Olympics ta Beijing. Muna fatan ga wannan gagarumar gasa ce za a samu mutane kimanin miliyan 6 a nan Beijing da za su shiga ayyukan bada hidimomi a zaman yau da kullum". (Sani Wang) 1 2 3 4
|
|
|