Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-16 17:11:16    
An kammala share fagen ayyukan masu aikin sa kai na gasar wasannin Olympic ta Beijing daga dukkan fannoni

cri

Jama'a masu sauraro, ban da akasarin masu aikin sa kai na cikin yankin kasar Sin, akwai kuma sauran mutane 'yan asalin kasashen waje masu aikin sa kai da yawansu ya kai 935 daga kasashe da yankuna kusan 100 da za su zo nan domin yin hidimomi ga wannan gagarumar gasa. Mr. Bruce daga kasar Amurka ya furta cewa :' Mun soma shirin ayyukan sa kai na wasannin Olympic ne a kasar Amurka. Ayyukan da muka yi sun hada da koyon al'adun kasar Sin da kuma Sinanci. Mun yi alfarmar samun damar gwada gasa wasannin Olympic ta Beijing ga duk duniya a madadin kasarmu, da ma Beijing har da kasar Sin'.

Madam Liang Suhui daga Jami'ar Qinghua ta fada wa wakilinmu cewa: 'Na taba yin hidima ga gasar wasannin motsa jiki ta Asiya a Doha, da gasar wasannin motsa jiki ta 7 ta nakasassu na kasar Sin da kuma gasar wasanin Olympics ta musamman ta duniya a Shanghai.


1 2 3 4